Bani Dauke Da Cutar Korona – El Rufa’I Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El- Rufa’I, ya bayyana cewa bashi dauke da wannan cuta ta Korona. Gwamnan ya bayyana hakan ne lokacin da yake tattaunawa da kafafen yada Labarai a cikin gidan Gwamnatin Jihar da aka yada …
Read More »Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru Ya Harbu Da Cutar Korona Bairus
Daga Imrana Abdullahi Kaduna Bayanan da ke fitowa daga gidan Gwamnatin Jihar Kaduna kuma daga bakin Malam Nasiru Ahmad El- Rufa’I ya tabbatarwa duniya cewa ya harbu da cutar Covid 19 da ake kira Korona Bairus Gwamnan Kaduna ya bayyana hakan ne a cikin wata sanarwar da ya fitar da …
Read More »Gwamna El- Rufa’i Cikakken Mai Kishin Talakawa Ne – Dakta Shinkafi
Daga Abdullahi Dan Kaduna Wani mai rajin kare hakkin bil’adama da ke garin Kaduna Dakta Suleiman Aliyu Shinkafi ya bayyana Gwamna Malam Nasiru Ahmad El-Rufa’i, a matsayin Gwarzo cikakken dan kishin kasa mai kaunar ci gaban Talakawa a koda yaushe. Dakta Suleiman Aliyu Shinkafi ya bayyana hakan ne a garin …
Read More »Allah Ya Yi Wa Yayar Gwamna Nasiru Ahmad El- Rufa’i Rasuwa
Mustapha Imrana Abdullahi Ita dai wannan baiwar Allah ta rasu ne lokacin da take Sallah a masallacin Madina da ke kasar Saudiyya a yau. Hajiya Safiya da ake wa lakabi da Goggo Atu, ta rasu ne ba tare da wani rashin lafiya ba a lokacin da take sallar Azahar a …
Read More »Da Za’a Ratattake Masu Satar Mutane Da Bam Da Sai Tarihi – El-Rufa’I
Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El- Rufa’i ya bayyana cewa da Gwamnati za ta yi amfani da sojojin sama su shiga cikin dazuzzukan da masu satar mutanen nan suke da za a yi maganinsu cikin lokaci. Malam Nasiru ya bayyana hakan a lokacin da yake amsa tambayoyin …
Read More »Hadiza Bala Usman Ta Karbi Bakuncin Mataimakin Gwamnan Kano
Hadiza Bala Usman Ta Karbi Bakuncin Mataimakin Gwamnan Katsina Mustapha Imrana Abdullahi Shugabar hukumar kula da tashoshin Jiragen Ruwan Nijeriya Hajiya Hadiza Bala Usman ta karbi bakuncin mataimakin Gwamnan Jihar Kano Alhaji Nasiru Yusuf Gawuna. Shugabar hukumar Hajiya Hadiza Bala Usman, ta karbi bakuncin mataimakin Gwamnan Jihar Kano Dakta Nasiru …
Read More »