Imrana Abdullahi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Dakta Sa’ad Abubakar ya bayyana cewa ba a ga watan Sallah ba a yau. Saboda haka za a yi Sallah ne a ranar Lahadi mai zuwa. Saboda haka za a cika Azumi Talatin dai dai kenan a Gobe Asabar.
Read More »Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Tambuwal Sun Halarci Masallacin Juma’a
Maigirma Gwamnan Jahar Sakkwato Alhaji Aminu Waziri Tambuwal CFR (Mutawallen Sakkwato) da mataimakinsa Dr Muhammad Manir Dan Iya (Sardaunan kware) tare da Mai Alfarma Sarkin Musulmi Sa’ad Abubakar III sun sallarci Sallar Jumu’a a Masallacin tunawa da Sarkin Musulmi Muhammadu Bello da ke Unguwar kan wurin Sarkin Musulmi. Maigirma Gwamna …
Read More »