Home / Big News / Ba A Ga Watan Sallah Ba, Ranar Lahadi Ne Sallah – Sarkin Musulmi
Tambarin Mujallar Garkuwa kenan
Tambarin Mujallar Garkuwar Jama'a

Ba A Ga Watan Sallah Ba, Ranar Lahadi Ne Sallah – Sarkin Musulmi

Imrana Abdullahi

Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Dakta Sa’ad Abubakar ya bayyana cewa ba a ga watan Sallah ba a yau.
Saboda haka za a yi Sallah ne a ranar Lahadi mai zuwa.
Saboda haka za a cika Azumi Talatin dai dai kenan a Gobe Asabar.

About andiya

Check Also

APC Ta Ƙasa Ta Amince Da Gwamna Lawal Domin Takarar Wa’adi Na Biyu A Zamfara

  Jam’iyyar APC ta tantance tare da amincewa da Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, domin …

Leave a Reply

Your email address will not be published.