Home / Labarai / Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Tambuwal Sun Halarci Masallacin Juma’a

Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Tambuwal Sun Halarci Masallacin Juma’a

Maigirma Gwamnan Jahar Sakkwato Alhaji Aminu Waziri Tambuwal CFR (Mutawallen Sakkwato) da mataimakinsa Dr Muhammad Manir Dan Iya (Sardaunan kware) tare da Mai Alfarma Sarkin Musulmi Sa’ad Abubakar III sun sallarci Sallar Jumu’a a Masallacin tunawa da Sarkin Musulmi Muhammadu Bello da ke Unguwar kan wurin Sarkin Musulmi.
Maigirma Gwamna tare da Tawagarsa, wadanda suka hada da Shugaban Jamiyar PDP na Jaha Alhaji Ibrahim Milgoma, Sakataren Gwamnati Alhaji Sa’idu Umar, Shugaban Ma’aikatan gidan Gwamnatin Jaha. Alhaji Muktar Magori, Shugaban Hukumar Alhazzai na Jaha,Alhaji Mukhtar Maigona, Kwamishinoni, Masu baiwa Gwamna shawara da sauran su.
Sun kuma yi addu’o’in samun nasarar al’amura a duk fadin Jihar baki daya.

About andiya

Check Also

Majalisar Wakilai: Sani Jaji Zai Maye Gurbin Abbas Tajuddeen?

Daga Imrana Abdullahi Kamar yadda wadansu bayanai suka bayyana a kafar yada labarai ta jaridar …

Leave a Reply

Your email address will not be published.