Home / 2020 / January / 22

Daily Archives: January 22, 2020

Furofesa Kabir Bala Ne Sabon Shugaban ABU

Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya ta bayyana sunan Furofesa Kabir Bala, a matsayin sabon mataimakin shugaban jami’ar. Kafin Nadin nasa dai Furofesa Kabir Bala mataimakin shugaban jami’ar ne mai kula da harkokin mulki a makarantar. Nadin nasa dai zai fara aiki ne a ranar 1, ga watan Mayu, 2020. …

Read More »

Na Hannun Daman Kwankwaso Ya Koma APC

Daga Wakilinmu Wadansu rahotannin da muke samu daga Jihar Kano na cewa Alhaji Dakta Rabi’u Suleiman Bichi, babban na hannun daman Rabi’u Musa Kwankwaso ne amma kuma a halin yanzu bayanan da muke samu daga majiya mai tushe na cewa ya kammala shirye shirye komawa jam’iyyar APC da ke da …

Read More »

Nasarar Ganduje Ta Al’umace – Honarabul Gwarzo

Daga Imrana Abdullahi An bayyana nasarar da Gwamnan Jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya samu a matsayin nasarar al’umma baki daya. Duba da irin yadda Jihar Kano ta zama Jihar daukacin al’ummar duniya ce baki daya kasancewar kowa na gudanar da hada hadar kasuwanci a cikin Jihar. Shugaban hukumar …

Read More »