Imrana Abdullahi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Dakta Sa’ad Abubakar ya bayyana cewa ba a ga watan Sallah ba a yau. Saboda haka za a yi Sallah ne a ranar Lahadi mai zuwa. Saboda haka za a cika Azumi Talatin dai dai kenan a Gobe Asabar.
Read More »Daily Archives: May 22, 2020
An Bayyana Halin Cutar Korona Da Ake Ciki A Matsayin Jarabawa Daga Allah
Imrana Abdullahi Shugabar kungiyar wa’azi da yada addinin Musulunci IMWON ta kasa Malama Rabi’ah Shmad Sufuwan, ta bayyana hakuri, Juriya da komawa ga Allah a matsayin abin da ya dace a yanayin da ake ciki na Covid – 19 da ake kira Korona bairus. Ta bayyana hakan ne lokacin da …
Read More »
THESHIELD Garkuwa