Shugabar Kungiyar Like Minds Social Development Innitiatives karkashin Hauwa’u Mai Jidda Jidda, ta shiga sako da Lungunan Kaduna inda suka taimakawa jama’a da abin wanke hannu domin tsaftace hannu a kawar da cutar Covid – 19 da ake kira da cutar Korona ga labarin nan a cikin hotuna yadda ayyukan …
Read More »Daily Archives: May 30, 2020
Yakamata Babu Jinkai A Kan Munafunci, Yaudara Da Bakin Mulki – Tijjani Bambale
A koyaushe ina gaya wa mutane cewa cibiyoyin addini da dandalin siyasa ya kamata su rabu. Don haka yayin da nake fada wa mutane wannan, ni da kaina na ci gaba da kasancewa tare dasu. Bamu taba yin tunani mai zurfi game da matsayin abubuwa kamar mantuwa ko baiyane ko …
Read More »Ayi Koyi Da Masallacin Sultan Bello Kaduna – Na Barazil
Imrana Abdullahi Kaduna An yi kira ga Gwamnati da kuma sauran daukacin al’ummar musulmi duniya baki daya da su yi koyi da masallacin Sultan Bello da ke cikin garin kaduna. Kiran ya fito ne daga bakin shugaban kungiyar masu sayar da motoci reshen Jihar Kaduna Alhaji Ahmad Nabirazil ne ya …
Read More »Allah Ya Yi Wa Mai Kanti Baru Rasuwa
Allah Ya Yi Wa Mai Kanti Baru Rasuwa Bayanan da muke samu daga tarayyar Nijeriya na cewa Allah ya yi wa tsohon shugaban kamfanin NNPC Dakta Mai Kanti Baru rasuwa. Alhaji Dakta Mai Kanti Baru kafin rasuwarsa shi ne shugaban hukumar NNPC da ya sauka kwanan nan A lokacin da …
Read More »
THESHIELD Garkuwa