Imrana Abdullahi Rahotannin da kw fitowa daga kasar Lebanon na cewa a kalla mutane 78 sun rasa ransu a wani harin Bam da aka kai a kasar. Rahotannin suna cewa a halin da ake ciki mutane na ta neman yan Uwansu sakamakon tashin Bam din da aka samu. Firayim ministan …
Read More »Daily Archives: August 4, 2020
JIBWIS BAKIN KURA HAILS BAUCHI GOVERNOR OVER CONSTRUCTION OF MODERN MOSQUE
The leadership of Jama’atul Izalatul Bid’a Waikamatus Sunnah (JIBWIS) Bakin Kura branch has expressed gratitude to Governor Bala Abdulkadir Mohammed of Bauchi state over the construction of a brand new worship centre for the group. The Chairman of the group, Sheikh Salihu Sulaiman Ningi made the commendation when he led …
Read More »Akwai Yuwuwar Sake Kakaba Dokar Kulle A Jihar Kaduna – El- Rufa’i
Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El- Rufa’i, ya bayyana cewa akwai yuwuwar sake kakaba wa Jihar Kaduna dokar kulle ta hana fita saboda kin bin ka’idojin hana yaduwar Cutar Korona. Gwamna Malam Nasiru, ya bayyana hakan ne a lokacin da yake ganawa da kafar yada labarai ta …
Read More »Hukumar NAFDAC Ta Gano Wasu Sundukan Turamol 31 Da Kudinsu Ya Kama Tiriliyan 1.3
Hukumar NAFDAC Ta Gano Wasu Sundukan Turamol 31 Da Kudinsu Ya Kama Tiriliyan 1.3 Hukumar kula sa ingancin vaincu da magunguna ta kasa NAfDAC ta bayyana cewa ta SAMU wannan nasara ne a kokarinta na kakkabe miyagun da ke safarar miyagun kwayoyin da suke lalata rayuwar al’umma. Hukumar ta kuma …
Read More »