Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Karyata Batun Kacaccala Masarautar Zazzau Gida Uku Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Kaduna karkashin jagorancin Malam Nasiru Ahmad El – Rufa’i, ta Karyata jita jitar da ake yadawa cewa wai Gwamnatin na son kirkiro wadansu sababbin Masarautu huda uku a cikin masarautar Zazzau. Kwamishinan kula da …
Read More »