Babu Yaki Tsakanin Al’ummar Atyap Da Fulani A Kudancin Kaduna Mustapha Imrana Abdullahi Kugabannin kungiyar al’ummar Atyap ta kasa karkashin jagorancin Samue Timbiwak Achie, sun bayyana wa duniya cewa ba suna cikin Yaki ba ne da mutanen al’ummar Fulani da ke yankin Kudancin Kaduna ko a ko’ina a fadin duniya. …
Read More »Daily Archives: July 17, 2021
Kotu Ta Iza Keyar Abduljabbar Zuwa Gidan Yari
Mustapha Imrana Abdullahi Kotu a Jihar Kano ta caji Shaikh Abduljabbar Nasiru Kabara, da laifin yin batanci, tunzura jama’a sakamakon hakan ta mika ajiyarsa gidan gyaran hali, wato kurkukun da ke Kano. Indai Za’a iya tunawa Shaikh Abduljabbar Nasiru Kabara, Malamin addinin musulunci ne da ke Kano wanda ya rika …
Read More »Court charges Abduljabbar for blasphemy, incitement, remands in correctional centre
Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara, the Kano-based Islamic cleric famous for his controversial religious commentaries and statements that are regarded as statements mortifying the companions and sacrilegious to the Holy Prophet Muhammad (S.A.W) has been charged to court for blasphemy. In a statement Signed by MALAM MUHAMMAD GARBA Hon. …
Read More »