Mustapha Imrana Abdullahi Sanata Kabiru Marafa jigon jam’iyyar APC daga Jihar Zamfara ya bayyana cewa dukkansu wato mutane uku da suka yi tattaunawar hadin Gwiwa da kafar yada labarai ta bbc sun kalubalanci Kalamin da shugaban rikon APC na kasa ya yi a Jihar Zamfara cewa Gwamna Matawalle ne jagoran …
Read More »