IMRANA ABDULLAHI …Hakika mutanen yankin Arewa maso Yamma Sun Wahala kwarai da ayyukan yan bindiga Kungiyar tabbatar da ci gaban Arewa domin samar da zaman lafiya da adalci, mai suna “Arewa Development Forum For Peace And Justice” sun tabbatar da bayar da cikakken hadin kai da goyon bayansu ga Gwamna …
Read More »Daily Archives: July 3, 2022
Burin Gwamnan Jihar Zamfara Kawo Ci Gaba Ga Al’Umma – Dr Suleiman Shinkafi
IMRANA ABDULLAHI AN bayyana Gwamnan Jihar Zamfara a matsayin wanda ke aiki dare da rana safiya da maraice domin kawo ci gaban al’ummar Jihar Zamfara, arewacin Najeriya da kasa baki daya. Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi, ya bayyana hakan a lokacin da yake tattaunawa da manema labarai inda ya ce, “Babban …
Read More »