Democracy is the government of the people, for the people and by the people. This is by far the widely and globally accepted definition of democracy. It is also the vastly accepted system of government across the world. Any other form of leadership, except democracy is therefore vehemently rejected. …
Read More »Daily Archives: July 9, 2023
MUNA SON ABA JAMI’AN TSARO CIKAKKEN HADIN KAI – YAHAYA MAHUTA
Daga Imrana Abdullahi Yahaya Nuhu Mahuta, dan majalisa ne a majalisar dokokin Jihar Katsina ya bayyana kudirinsa na ganin ya taimakawa Gwamnatin Jihar Katsina karkashin Dokta Dikko Umar Radda wajen bunkasa harkokin ilimi a Jihar. Yahaya Nuhu Mahuta ya bayyana hakan ne a lokacin da yake tattaunawa da manema labarai …
Read More »Dan majalisar Tarayya Nasiru Shehu Ya Samar Da Ribar Dimokuradiyya A Mazabar Bodinga 
By Bashir Rabe Mani Dimokuradiyya ita ce gwamnatin jama’a, ta jama’a da jama’a suka zaba. Wannan ita ce ma’anar dimokuradiyya a ko’ina kuma a duniya baki daya. Har ila yau, shi ne tsarin Gwamnati mai karbuwa a duk fadin duniy, Wanda hakan ya sanya duk wani nau’i na shugabanci, in …
Read More »ZA A FARA AIKIN TANTANCE MA’AIKATAN JIHAR KATSINA A GOBE LITININ
DAGA IMRANA ABDULLAHI Bayanan da muke samu daga Jihar katsina da ke Arewa ta Yammacin tarayyar Najeriya na cewa tuni har an kammala shirye-shiryen fara aikin tantance ma’aikata da tantancewa da aka shirya gudanarwa gobe litinin, Goma ga watan Yuli na wannan shekara. Bayanin hakan na kunshe ne a cikin …
Read More »In Katsina State; Manpower Audit and Verification exercise scheduled For Fomorrow, Monday
….Arrangements have been concluded for the commencement of Manpower Audit and Verification exercise scheduled for tomorrow, Monday, the tenth of July, this year. In a statement signed by Hassan Muhammad Tukur Spokesperson of the committee For the Chairman of the committee Sunday 9/07/2023 made available to news men revealed …
Read More »Dokar Haramta Yin Achaba Da Babura Ko Keke – Napep Bayna Karfe Tara Na Dare Na Nan Daram
Daga Imrana Abdullahi Kwamishinan ‘yan sandan Jihar Kwara, Ebunoluwarotimi Adelesi, ya bayar da wata tunatarwa ga masu sana’ar yin okada da masu tuka Keke mai kafa uku a jihar cewa dokar hana gudanar da ayyukansu tsakanin karfe 9 na Dare zuwa karfe 6 na safe na ci gaba da aiki …
Read More »