Daga Imrana Abdullahi Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bayuana cewa gwamnatin tarayya da ta cire tallafin man fetur ta samu nasarar samun kudi sama da Naira tiriliyan 1. Shugaban ya bayyana hakan ne a wani jawabi da aka watsa a fadin kasar a daren ranar Litinin. Ya ce kudaden, wadanda …
Read More »Daily Archives: July 31, 2023
Network of Peace Journalists Calls for Peaceful Protest on August 3rd
In anticipation of the scheduled protest by the Nigeria Labour Congress (NLC) against the removal of fuel subsidy in the country on August 3rd, 2023, the Network of Peace Journalists (NPJ) under community initiative to promote peace CIPP has issued a formal call for a peaceful and orderly demonstration. …
Read More »Gwamnatin Katsina Za Ta Kafa Ma’aikatar Tsaron Cikin Gida
Daga Imrana Abdullahi Gwamnatin iharJ Katsina ta bayyana cewa tana shirin samar da ma’aikatar kula da harkokin tsaron cikin gida da za ta mayar da hankali wajen magance matsalolin tsaro da ke addabar jihar. Gwamna Dikko Umar Radda ya bayyana haka ne lokacin da ya karbi bakuncin wadanda suka sauya …
Read More »GOVERNOR UBA SANI APPOINTS HON. SALISU ISAH SOLE ADMINISTRATOR , BIRNIN GWARI LOCAL GOVERNMENT AND ABDULLAHI MUHAMMAD IBRAHIM CHAIRMAN FISCAL RESPONSIBILITY COMMISSION
The Governor of Kaduna State, His Excellency Senator Uba Sani has approved the appointments of Hon. Salisu Isah and Abdullahi Muhammad Ibrahim as Sole Administrator, Birnin Gwari Local Government and Chairman Fiscal Responsibility Commission,respectively. Ina statement Signed by Muhammad Lawal Shehu Chief Press Secretary to the Governor …
Read More »We Will Massively Mobilize For Your Recall If Benue Zone C Is Shortchanged, Idoma
By; JACOB ONJEWU DICKSON Following a development that saw the Speaker of the Benue State House of Assembly, Hyacinth Dajoh on Thursday, refuse to make the commissioners designate submitted by Governor Hyacinth Alia known to the public, a pressure group, Congress of Idoma Media Practitioners has warned …
Read More »SHUGABAN KASA TINUBU ZAI YI WA AL’UMMAR KASA JAWABI DA KARFE 7 NA YAMMA
Daga Imrana Abdullahi Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu zai yi jawabi ga al’ummar kasar a ranar Litinin, 31 ga Yuli, 2023 da karfe 7 na yamma. Bayanin hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun Dele Alake Mai bawa shugaban kasa shawara na musamman (Ayyuka na …
Read More »