Daga Imrana Abdullahi Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya nada Dokta Hakeem Baba Ahmed a matsayin mai ba shi shawara na musamman kan harkokin siyasa. Dokta Hakeem ya fito daga Zariya ne a jihar Kaduna kuma dangi daya da Yusuf Datti dan takarar mataimakin shugaban kasa a jam’iyyar yar kwadago …
Read More »Daily Archives: September 18, 2023
TRIBUNAL’S VERDICT CONFIRMS THE WILL OF ZAMFARA PEOPLE, GOVERNOR LAWAL
By; Imrana Abdullahi Governor Dauda Lawal has described the affirmation of his election victory as a confirmation of the will of the good people of Zamfara State. In a statement Signed by SULAIMAN BALA IDRIS Senior Special Assistant (Media and Publicity) to the Zamfara Governor and made available to news …
Read More »Malamai Ne Kashin Bayan Samuwar Ilimi – Dikko Radda
Daga Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Katsina Dokta Dikko Umar Radda, ya bayyana Samuwar ingantattun malamai a dukkan makarantu a ko’ina a matsayin sahihiyar hangar samar da ilimi mai inganci. Gwamna Dikko Umar Radda ya bayyana hakan ne a cikin wata tattaunawar da ya yi da kafar yada labarai ta …
Read More »Kakakin Majalisar Katsina Ya Zama Mataimakin Kungiyar Shugabannin Majalisar Dokoki Na Najeriya
Daga Imrana Abdullahi Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Katsina, Alhaji Nasir Yahaya-Daura, ya zama sabon mataimakin shugaban kungiyar shugabannin majalisun dokokin Najeriya. Babban Sakataren Yada Labarai na Majalisar, Malam Aminu Magaji, ne ya tabbatar da hakan a Katsina ranar Lahadi. A cewarsa, hakan ya biyo bayan amincewar da masu neman tsayawa …
Read More »