The Chairman of Dangote Industries Limited (DIL), Aliko Dangote, through his legal representative, has filed a formal corruption petition against former Managing Director of the Midstream Downstream Petroleum Regulatory Authority (NMDPRA), Farouk Ahmed, at the headquarters of the Economic and Financial Crimes Commission (EFCC). This move follows the withdrawal of …
Read More »Yearly Archives: 2026
Bayan Shekara Tara, Gwamnan Zamfara Ya Warware Matsalar Ɗaliban Jami’ar Crescent
…Gwamna Lawal Ya Bai Wa Ɗalibai 50 Na Jami’ar Crescent Takardun Kammala Karatu Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya miƙa wa ɗalibai 50 takardun shaidar kammala karatu daga Jami’ar Crescent da ke Abeokuta, waɗanda gwamnatin jihar ta ɗauki nauyin karatunsu a baya. An gudanar da taron miƙa takardun ne …
Read More »Shirin Ceto Zamfara Na Samun Nasara, Yayin Da Gwamna Lawal Ke Duba Ayyuka A Shinkafi
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana cewa shirin ceto jihar sa daga halin da take ciki, wato “Rescue Mission” yana tafiya yadda ya dace kuma yana haifar da gagarumin sakamako. A ranar Laraba, gwamnan ya kai ziyarar aiki a Ƙaramar Hukumar Shinkafi domin duba manyan ayyukan da gwamnatin …
Read More »Dangote Refinery Dismisses Shutdown Claims, maintains 50 million Litres PMS Daily Output
… Reaffirms N699 Gantry Price as Marketers Lift Over 48 million Litres on Sunday …Blasts Fuel Importers for Spreading Falsehoods and Exploiting Nigerians Dangote Petroleum Refinery has categorically rejected a circulating report claiming the refinery is shutting down for maintenance, describing the story as false and misleading. In a statement …
Read More »Jam’iyyar ADC Na Samun Gagarumar Nasara A Zamfara – Bashir Nafaru
Daga Imrana Abdullahi Honarabul Bashir Nafaru, Sakataren Kudi na jam’iyyar ADC jihar Zamfara,ya bayyana cewa tafiyar jam’iyyar ADC a Jihar Zamfara na samun gagarumar Nasarar sakamakon wadansu shugabannin da suka shigo cikinta. “Jam’iyyar ADC jam’iyyar ce mai alamar musabaha kuma jam’iyya ce mai son kawo sauyi a dukkan kasar …
Read More »Bello Muhammad Zaki Ya Fice Daga Jam’iyyar NNPP zuwa ADC A Jigawa
Daga Imrana Abdullahi Fitaccen Dan Jarida kuma Wanda ya yi wa tsohon Gwamnan Jihar Jigawa Muhammad Badaru Abubakar, Sakataren yada labarai Kwamared Bello Muhammad Zaki, ya bayyana ficewarsa daga Jam’iyyar NNPP zuwa Jam’iyyar ADC a Jihar Jigawa. Bello Muhammad Zaki ya dai bayyana hakan ne a cikin wata …
Read More »
THESHIELD Garkuwa