Home / Education / Sanata Uba Sani A Cikin Shirin Yaki Da Korona

Sanata Uba Sani A Cikin Shirin Yaki Da Korona

Imrana Abdullahi Kaduna
A kokarinsa na nunawa jama’a irin yadda ya dace a kare kai domin gujewa kamuwa da cutar Covid 19 da ake kira Korona Sanata Uba Sani mai wakiltar kaduna ta tsakiya ya Sanya safar hannu da kuma takunkumin Bali da hanci domin kowa ya fahimci yadda lamarin yakamata ya kasance.

Sauran hanyoyin sun hada da wanke hannu a kai akai da kuma kiyaye wa da cakuduwar mutane a wuri daya da dai sauransu.

About andiya

Check Also

NA 8 Div Sokoto new GOC,  General Ibikunle assumes

S. Adamu, Sokoto A new GOC for the 8 Division Nigerian Army, Sokoto , appointed …

Leave a Reply

Your email address will not be published.