Home / Labarai / A’isha Buhari Ta Goyi Bayan Masu Zanga Zanga

A’isha Buhari Ta Goyi Bayan Masu Zanga Zanga

Uwar Gidan shugaban ƙasa, Hajiya Aisha Buhari ta bayyana goyon bayanta ga masu zanga-zangar neman a ceci rayuwar jama’a ta fuskar tsaro.

Aisha Buhari ta buɗe wani sabon gangami a shafinta na Tuwita inda tayi kira ga #AchechiJamaa tuni dai mutane suka soma yaba mata akan yadda ta fito fili ta goyi bayan ƴan zanga-zangar.

About andiya

Check Also

Ramadan 2023: Nigerian Church Reaches Out To Over 1000 Underprivileged Muslims/ Almajiri.

  The church of Christ Evangelical and life Intercessory Ministry, Sabon Tasha Kaduna State has …

Leave a Reply

Your email address will not be published.