Home / News / Sanata Mandiya Ya Kai Mahadi Shehu Kotu

Sanata Mandiya Ya Kai Mahadi Shehu Kotu

Mahadi Da Mandiya Za Su Hadu A Kotu

 

BAYANAN da suke fitowa daga garin Katsina a karamar hukumar Katsina kuma a Jihar Katsina na cewa Sanatan da ke wakiltar mazabar yankin Funtuwa da ake kira yankin Karaduwa na cewa Sanata Bello Mandiya ya kai fitaccen dan Gwagwarmaya Mahadi Shehu kotu.

Indai za a iya tunawa Mahadi Shehu ya yi kaurin suna wajen Fallasa dukkan badakalar fitar da kudade daga asusun Jihar Katsina da wadansu yan asalin Jihar da suke da hakki a cikin kudin Gwamnati ke ganin in dai haka ne ba a yi masu adalci ba su da yake kudin nasu ne.

 

Shi dai dan Gwagwarmaya Mahadi Shehu ya fito fili ya bayyana cewa duk wanda bai Gamsu da abin da yake fadi ba to ya ta fi kotu domin yi masa bayanin yadda lamarin yake.

About andiya

Check Also

An Yi Walimar Taya Soja Abdurrahman Abdullahi Shinkafi Murnar Zama 2nd Lieutenant A Kaduna

Daga Imrana Andullahi Tsohon Gwamnan Jihar Zamfara Mahmuda Aliyu Shinkafi, yi wa Allah godiya ya …

Leave a Reply

Your email address will not be published.