Related Articles
Mustapha Imrana Abdullahi
Ita dai wannan baiwar Allah ta rasu ne lokacin da take Sallah a masallacin Madina da ke kasar Saudiyya a yau.
Hajiya Safiya da ake wa lakabi da Goggo Atu, ta rasu ne ba tare da wani rashin lafiya ba a lokacin da take sallar Azahar a masallacin Madinah tuni aka yi jana izarta kamar yadda addinin musulunci ya tanadar.
Allah ya gafarta mata ya jikanta da rahama ya albarkaci abin da ta bari