Related Articles
Mustapha Imrana Abdullahi
Bauanan da muke samu daga dan uwan marigayin Alhaji Yusuf Dinguadi na cewa Allah ya yi wa Manajan kamfanin Yar Yaya Motors, Kaduna rasuwa.
Marigayin dai Ya rasu a yau Larba bayan wata gajeruwar rashin lafiya.
Za ayi jana’izarsa a unguwar Badarawa dake Kaduna gobe Alhamis da karfe goma na safe.
Allah Ya gafarta masa da rahama ya sanya Aljannah ta kasance makomarsa, ameen.