Home / Labarai / Alllah Ya yiwa magaji na Malam Aliyu Abubakar Sokoto (Aliyu Kolfa) Rasuwa

Alllah Ya yiwa magaji na Malam Aliyu Abubakar Sokoto (Aliyu Kolfa) Rasuwa

Mustapha Imrana Abdullahi
Bauanan da muke samu daga dan uwan marigayin Alhaji Yusuf Dinguadi na cewa Allah ya yi wa Manajan kamfanin  Yar Yaya Motors, Kaduna rasuwa.
Marigayin dai Ya rasu a yau Larba bayan wata gajeruwar rashin lafiya.
Za ayi jana’izarsa a unguwar Badarawa dake Kaduna gobe Alhamis da karfe goma na safe.
Allah Ya gafarta masa da rahama ya sanya Aljannah ta kasance makomarsa, ameen.

About andiya

Check Also

Iyaloja unveils plans for establishing NMCN, inspires FOMWAN for mankind

  By S. Adamu, Sokoto The Iyaloja General of Nigeria and daughter of the President …

Leave a Reply

Your email address will not be published.