Imrana Abdullahi
wamnatin Jihar kaduna ta dage dokar hana fita daga karfe uku na Yamma zuwa karfe 12 na daren Alhamis kamar yadda sanarwar ta bayyana.
Kamar yadda dokar ta bayyana cewa an yi wannan sassaucin ne domin jama’a su samu damar sayen kayan abinci da sauran abubuwan bukatun yau da kullum.
Kamar dai irin yadda za a rika dage dokar a kowace ranar Talata da Laraba.