DAGA IMRANA ABDULLAHI Shugaban hukumar tara kudin haraji na kasa Muhammad Nami ya bayyana cewa hukumar ta tara makudan kudin da suka kai naira tiriliyan Goma da kusan biyu a shekarar da ta gabata, 2022. Hajiya Sa’adatu Yero ce ta bayyana hakan a lokacin da ta wakilcin shugaban hukumar …
Read More »YADDA ZA A MAGANCE MATSALAR CANJIN KUDIN DA AKE CIKI A YANZU – TAFIDAN BIRNIN MAGAJI
..Aba ajent kudi su je Kauyuka su ba Jama’a Daga Imrana Abdullahi Alhaji Hassan Umar Dan Galadima, tsohon Mukaddashin babban Manajan Bankin Polaris ne ya bayyana cewa duk da batun canza kudi abu ne mai kyau da Gwamnati ta fito da shi, amma kuma abu ne da yake tattare da …
Read More »Why Nigerians in Diaspora support Atiku/Okowa – Prof Isa Odidi
From Ibraheem Hamza Muhammad Nigerians in Diaspora believe that Alhaji Atiku Abubakar is the leader who will finally articulate and implement a diaspora policy framework to help capture, harness and channel their expertise and goodwill to the Nigerian homeland. This was disclosed by Professor Isa Odidi of the …
Read More »Zaben 2023: Rundunar NSCDC da “Yan Jarida sunyi taron hadin gyuwa a Zamfara
Hussaini Ibrahim Gusau A ci gaba da shirye-shiryen da hukumar tsaro ta farin kaya ta Najeriya ta gudanar a jihar Zamfara, Kwamandan jihar, karkashin jagorancin Kwamanda Muhammad Bello Muazu ya shirya wani taron hadin gyuwa da kungiyar (NUJ) ta ‘yan jarida a jihar Zamfara ,zasu taka a rahoton zabe …
Read More »Sokoto APC Will Not Engage In Violence” – Wamakko
By S Adamu In keeping with the agreement to conduct violent free electioneering campaign activities, the All Progressives Congress in Sokoto state vows to ensure compliance with the peace accord. The party emphasised it’s commitment to embarking on an electioneering campaign without violence. In a statement issued Friday by …
Read More »AN BUDE KASUWAR DUNIYA TA KADUNA
DAGA IMRANA ABDULLAHI A Kokarin da Gwamnatin da shugaba Muhammadu Buhari ke yi wa jagoranci take yi na ganin al’amura baki daya sun kara inganta Gwamnatin ta jaddada kudirinta na ganin harkokin Noma sun ci gaba da bunkasa domin samun tattalin arziki mai karfi. Ministan ma’aikatar Noma Dokta …
Read More »MUN YI HANNUN RIGA DA GWAMNAN BANKIN NAJERIYA – GANDUJE
Daga Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa ko kadan su taron Gwamnoni da suka yi da shugaban kasa sun bayyana matsayarsu ta rashin amincewa da matakin da Gwamnan Babban Bankin Najeriya ya dauka a game da batun canjin takardun kudin da aka sabunta. Kamar yadda …
Read More »JAM’IYYAR LEBO ZA TA KADDAMAR DA NEMAN ZABE A RANAR 6 GA WATAN FABRAIRU
…Za Mu Kaddamar Da Yakin Neman Zaben Kananan Hukumomi A Sabon Gari DAGA IMRANA ABDULLAHI Jam’iyyar Lebo ta kasa reshen Jihar Kaduna ta bayyana cewa za su kaddamar da Yakin neman zaben kananan hukumomi a ranar Litinin 6 ga watan Fabrairu domin shiga sako da dukkan lungunan Jihar Kaduna su …
Read More »2023 Polls: PLWD get boost as CP Gumel, IFA assure of special treatment during exercise
By Suleiman Adamu, Sokoto PERSONS with disabilities and special cases have been assured of special attention to enable them smoothly participate in the voting process at the upcoming polls in Sokoto state. The Sokoto state Commissioner of Police , Muhammad Usaini Gumel gave the assurance on Wednesday during …
Read More »2023: Sokoto APC women wing unveils campaign materials,vows to mobilise support for party
By Suleiman Adamu, Sokoto IN less than a month to the 2023 general elections , the Women wing of the All Progressives Congress in Sokoto state on Wednesday, stepped up campaigns with the unveiling of assorted campaign materials to further boost the party’s chances of victory. Spare …
Read More »