Home / andiya (page 220)

andiya

BUHARI YA YI WATSI DA MU – KUNGIYOYIN FULANI

Masu kiwon shanu a tarayyar Najeriya sun koka a ranar Alhamis a Abuja, inda suka zargi shugaban kasa Muhamadu Buhari da kyale su wajen kare rayuka da dukiyoyinsu a tsawon likacin mulkinsa. Sun yi ikirarin cewa Buhari a matsayinsa na mai kiwon shanu ya kamata ya hada masu kiwon shanu …

Read More »

El -Rufai Ya Kori Magatakardar Majalisar Dokokin Jihar Kaduna

Gwamna Nasir El-Rufai ya amince da korar Bello Zubairu Idris, magatakardar majalisar dokokin jihar Kaduna.  An bayyana hakan a cikin wata sanarwa da aka fitar Gwamna Nasir El-Rufai ya amince da korar Bello Zubairu Idris, magatakardar majalisar dokokin jihar Kaduna. Muyiwa Adekeye mai baiwa gwamna shawara kan harkokin yada labarai …

Read More »

YAN GUDUN HIJIRA SUN YI ROKO GA GWAMNATI

...A Bikin Ranar Yara Ta Duniya :Yan Gudun hijira A Kaduna Sun Yi Roko Ga Gwamnati …Ranar Yara.  ‘Yan gudun hijira da ke fama da yunwa a Kaduna sun roki gwamnati ta taimaka musu Wata kungiya mai zaman kanta ta Eko smile support and empowerment initiative (ESSEi) ta yi bikin …

Read More »

Tsohon Shugaban PDP A Kaduna Ya Rasu

Daga Imrana Abdullahi Shugaban jam’iyyar PDP na farko a Jihar Kaduna, Ibrahim Yaro Suleiman ya rasu. Sakataren yada Labarai na Jihar, Abraham Alberah Catoh, a cikin sakon ta’aziyyar da ya fitar a  a ranar Juma’a, ya jajantawa iyalai, yan uwa da daukacin yayan jam’iyyar game da rashin da aka yi. …

Read More »