IMRANA ABDULLAHI An bayyana shugaban tarayyar Najeriya Muhammadu Buhari a matsayin mai yin aiki tukuru domin kafa Najeriya kan ingantacciyar turbar sahihin ci gaba mai dorewa. Ambarud Yahya Sani Wali ce ta bayyana hakan lokacin da take ganawa da manema labarai a Daura. Ambarud Sani Wali, ta ce daman tun …
Read More »Haɗarin Mota Ya Lakume Rayukan Mutane 9, 11 sun Jikkata A Yobe.
Daga, Sani Gazas Chinade, Damaturu Wani hadarin mota da aka yi da ya shafi wata mota kirar Golf da yara da ke dawowa daga gona a Kwarin Kwanta daura da hanyar Buni Gari-Bara a karamar hukumar Gujba cikin jihar Yobe, ya yi sanadiyyar mutuwar mutane tara da suka …
Read More »Atiku appoints Bappayo as Special Assistant for Business Community (North-East Zone)
Former Vice President of Nigeria and presidential candidate of the Peoples Democratic Party (PDP) in the 2023 election, Atiku Abubakar has approved the appointment of Dr. Ali Bappayo Adamu as his Special Assistant, Business Community (North-East zone). Ina statement Signed Paul Ibe Media Adviser to Atiku Abubakar Presidential …
Read More »With Shettima, Tinubu has made the wisest choice – Gov Zulum
By Sani Gazas Chinade, Maiduguri Borno State Governor, Professor Babagana Umara Zulum, has described the choice of Senator Kashim Shettima as APC’s Vice Presidential candidate, as the wisest choice made by the party’s presidential candidate, Asiwaju Bola Ahmed. Zulum stated this in a statement he personally signed, …
Read More »Tinubu/Shettima:Wannan Tikitin Babbar Nasara Ce Ga APC – Buni
Daga Sani Gazas Chinade, Damaturu Gwamna Mai Mala Buni, na jihar Yobe ya taya dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu murnar zabar wanda ya cancanta ya zama mataimakin shugaban kasa, Sen. Kashim Shettima babbar nasara ce ga Jam’iyyar APC. Gwamnan wanda shi …
Read More »YAN SIYASA SU RIKA AMINCEWA DA KADDARA – MUSA HARO
IMRANA ABDULLAHI Alhaji Musa Haro Dan Madamin Daura Hakimin Dumurkul, ya jaddada kiran da yake yi wa al’umma a koda yaushe su rika amincewa da Kaddara a duk lokacin da aka yi zabe. Alhaji Musa Haro, ya yi wannan kiran ne a lokacin da yake gabatar da jawabinsa a wajen …
Read More »Atiku Ya Nada Bappayo Mai taimaka Masa Na Musamman A Kan Harkar Kasuwanci A Yankin Arewa Maso Gabas.
Daga Imrana Abdullahi Kaduna Tsohon shugaban kasa kuma dan takarar shugaban kasa karkashin tutar jam’iyyar PDP a zaben 2023 mai zuwa Atiku Abubakar ya amince da nada Dokta Ali Bappayo Adamu a matsayin mai taimaka masa na musamman a kan harkokin bunkasa kasuwanci a yankin Arewa maso Gabas. Atiku ya …
Read More »El – Marzuq Donates 2 Million For Voters Registration
Mustapha Imrana Abdullahi The All Progressive Congress ( APC) National Legal adviser Ahmad Usman El- Marzuq has called on the Good people of Katsina state and Daura emirate to come out in their large number to make sure they get their voters card for the benefit of all. The legal …
Read More »An Gudanar Da Bukuwan Sallah Cikin Kwanciyar Hankali A Jihar Yobe.
Daga Sani Gazas Chinade, Damaturu An gudanar da bukukuwan Sallah cikin kwanciyar hankali lami lafiya a fadin jihar Yobe yayin da musulmi suka fito domin gudanar da Sallah Eid-el- Kabir a dukanin masallatai ba tare da fuskantar wata barazanar tsaro ba. Wannan biki na Sallah …
Read More »KATIN ZABE NA DA MATUKAR MUHIMMANCI A LOKACIN DA MUKE CIKI – NASIR DAURA
IMRANA ABDULLAHI An bayyana karin zabe a matsayin wani abu mai matukar muhimmanci da ke zaman wani Makamin da kowa zai yi alfahari da shi wajen zabar abin da kowa ke bukata a kowa ne irin mataki. Dan majalisar dokokin Jihar Katsina mai wakiltar karamar hukumar Daura Nasir Yahya Daura …
Read More »