Daga Imrana Abdullahi Hajiya (Dr) Maryam Sani Abacha, Uwargidan tsohon shugaban Nijeriya, Marigayi Sani Abacha ta jajantawa al’ummar Maiduguri bisa ibtila’in ambaliyar ruwa da aka samu. Inda ta yi kira ga al’ummar Nijeriya da su tallafawa al’ummar Maiduguri da duk abin da Allah ya hore musu domin rage musu radadi. …
Read More »Gwamna Dauda Lawal Na Zamfara Ya Tabbatarwa Rundunar Soja Ci Gaba Da Ba Su Cikaklen Hadin Kai Da Goyon Bayan Gwamnatinsa
Gwamna Dauda Lawal ya tabbatar wa rundunar sojojin ƙasar nan jajircewar gwamnatinsa wajen bai wa jami’an soji cikakken goyon bayan gwamnatin sa a jihar Zamfara. Ranar Juma’ar nan da ta gabata ne Gwamna Lawal ya karɓi baƙuncin Babban Hafsan tsaron ƙasa (CDS), Janar Christopher Gwabin Musa a tsohon ɗakin taron …
Read More »Gwamna Dauda Lawal Ya Nuna Jimaminsa Game Da Hadarin Jirgin Ruwa Da Ya Faru A Gumi
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya nuna matuƙar jimamin sa game da ibtila’in haɗarin jirgin ruwan da ya faru a Ƙaramar Hukumar Gummi ta jihar. Da sanyin safiyar ranar Lahadin da ta gabata ne wani jirgin ruwa mai ɗauke da mutum 40 ya kauce hanya, inda ya yi haɗari a …
Read More »DANGOTE’S POSITION ON PRICING
Our attention has been drawn to a statement attributed to NNPCL spokesperson, Mr. Olufemi Soneye, that we sell our PMS at N898 per litre to the NNPCL. This statement is both misleading and mischievous, deliberately aimed at undermining the milestone achievement recorded today, September 15, 2024, towards addressing …
Read More »NORTHERN THINK TANK: Inside the Hate- Buhari Industry.
The visceral hatred for Buhari by a so-called Northern Think Tank, led by one Mohammed Yakubu is making many observers of politics lose their interest in a group that initially set out to promote the interests of the Northern region in the context of a united Nigeria. In their desperation …
Read More »Maulud 2024. Church leaders joined Tens of thousands of Kaduna Muslims to mark Birth of prophets Mohammed(SAW) celebrations ..
The general overseer of Christ evangelical and life intervention ministry sabon Tasha kaduna state north western Nigeria pastor (Dr) yohanna buru and some elders from the church has congratulates the Sultan of Sokoto Alhaji Abubakar sa’ad 11. Sheick Dahiru usman Bauchi, Sheick Ibrahim yakub elzazzaky, and Khalifa sunisi lamido …
Read More »Borno: Aliko Dangote Foundation donates N1bn to Maiduguri Flood Victims
…Presidential Committee on Flooding also donates N1bn Chairman of Aliko Dangote Foundation (ADF) and Chairman, National Committee on Flood Relief and Rehabilitation, Mr. Aliko Dangote, has donated a whopping sum of one billion Naira to help assuage the pains of the Maiduguri flood victims in Borno State. The Presidential Committee …
Read More »Gwamna Dauda Lawal Ya Kaddamar Da Rabon Maginguna, Kayan Kariya Ga Ma’aikatan Lafiya Da Kuma Kayan Agajin Gaggawa Ga Asibitocin Jihar
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya ƙaddamar da rabon magunguna masu muhimmanci, kayan kariya ga ma’aikatan lafiya (PPE), da kayan agajin gaggawa ga asibitoci a faɗin jihar. An gudanar da taron rabon kayayyakin ne a ranar Alhamis a asibitin kula da cututtuka masu yaɗuwa ta (IDH) da ke Damba, babban …
Read More »Aliyu Tanimu Zariya Ya Zama Shugaban Riko Na Kungiyar Direbobi “NURTW” Na Kasa
Sakamakon riko da gaskiya da kuma aiki tukuru domin ganin kungiyar direbobin Sufuri ta kasa NURTW ta ci gaba a halin yanzu Alhaji Aliyu Tanimu Zariya ya zama shugaban riko na kungiyar ma’aikatan zirga-zirgar ababen hawa ta kasa reshen jihar Kaduna NURTW kuma mataimakin shugaban kungiyar na kasa a halin …
Read More »GWAMNA LAWAL YA BA DA CIKAKKEN GURBIN KARATU GA ƊALIBAI MASU HAZAƘA NA ZAMFARA, YA SHA ALWASHIN BUNƘASA ILIMI
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bayar da tallafin karatu ga haziƙan ɗalibai 30 na Zamfara a makarantar Gwamnatin Tarayya da ke Suleja. Gwamna Lawal ya yi wannan alwashin ne a ranar Larabar da ta gabata yayin da ya karɓi baƙuncin haziƙan ɗaliban Jihar Zamfara da kuma Shugabannin Cibiyar Ci …
Read More »