Daga Imrana Abdullahi Abdul’azeez Abubakar da ake yi wa lakabi da Kaka, dan takarar majalisar Wakilai domin wakiltar al’ummar Karamar hukumar Kaduna ta Arewa ya bayyana cewa yaye daliban da aka yi wadanda suka haddace littafin Allah Alkur’ani mai girma abin a yaba ne ga wadanda suka yi wannan gagarumin …
Read More »Easter 2026 : Manna Group Appreciates Nigerians
Manna Group, the parent organization of Micromanna Limited, Manna Academy, and the Chima and Precious Nnaedozie Foundation, has extended its warmest greetings to Nigerians and the global Christian community in celebration of this year’s Easter. In a special Easter message released Saturday in Kaduna, the group’s CEO …
Read More »DARU SIGARIL HUFFAZ SUN YAYE MAHADDATA ALKUR’ANI 37 A KADUNA
Daga Imrana Abdullahi A ƙalla a yau ranar 4 ga watan Afrilu,2026 ne makarantar haddar Al- Kur’ani mai suna Daru Sigaril Huffaz, karkashin jagorancin Shaikh Abdulrahman Usman Zakariyya suka yaye dalibai wadanda suka haddace Alkur’ani mai girma su 37 a garin Kaduna. An dai yi gagarumin taron ne a dakin …
Read More »Jos Crisis: Gov. Ododo Orders Evacuation of Kogi Students
Kogi State Governor, Ahmed Usman Ododo, has directed the evacuation of Kogi students from the University of Jos, following the disruption of academic activities, with students ordered to vacate hostels and campuses over safety concerns. The directive comes amid heightened insecurity in parts of Plateau State, where …
Read More »Combating Climate Change: Kaduna Horticulturist Converts Desert to Forest Through Planting Millions of Trees Annually
Ibrahim Salihu is a young horticulturist from Kaduna State who is making remarkable strides in transforming arid and desert-prone areas into thriving green forests. Through the annual planting of millions of trees, he is actively combating desertification, deforestation, and the growing threats of climate change in Northern Nigeria. He …
Read More »Gwamna Lawal Ya Sake Lashe Lambar Yabo Ta Gwamnan Shekara A Landan
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya samu babbar karramawa a matakin ƙasa da ƙasa bayan da aka ba shi lambar yabo ta “Gwamnan Shekara” a bikin Fuskar Jagoranci a Afirka 2026, wato Face of Africa Leadership Award 2026, da aka gudanar a birnin Landan. Wannan karramawa ta fito ne daga …
Read More »Ina Nan Kan Takarata – Shettima Usman Yerima
Dan takarar neman kujerar dan majalisar dattawa daga yankin mazabar Kaduna ta tsakiya Kwamared Yerima Usman Shettima, ya bayyana cewa ya na Nan a kan matsayinsa na dan takarar majalisar dattawa ba gudu ba ja da baya. Shettima Usman Yerima ya bayyana hakan ne a wajen wani babban taron …
Read More »Kwankwaso Ya Halarci Taron Manema Labarai Na Jam’iyyar ADC A Abuja
Daga Imrana Abdullahi Kamar yadda tsohon Gwamnan Jihar Kano Sanata Dokta Rabi’u Musa Kwankwaso ya samu halartar babban taron manema labarai da Uwar jam’iyyar ta kira a Abuja inda suka koka a game da matsalar da ake samu tsakanin Hukumar Zabe ta kasa da jam’iyyar ADC da a jiya …
Read More »Uba Sani Leads Regional Power Push, Seals ₦15bn Energy Deal in London
Governor of Kaduna State, Senator Uba Sani, led high-level engagements at the Kaduna Electric Franchise Energy Summit in London, advancing the state’s drive for sustainable power and economic growth. In a statement signed by the Honourable Commissioner for Information, Malam Ahmed Maiyaki, the summit was described as a key …
Read More »Dalilin Fita Daga Jam’iyyar ADC Zuwa PDP Domin Cimma Nasara Ne – Saminu Hashim Dan Alhaji
Daga Imrana Abdullahi Honarabul Saminu Hashim da ake yi wa lakabi da Dan Alhaji, ya bayyana cewa ya fita daga cikin jam’iyyar ADC ne zuwa PDP domin ya samu cikakken sukunin taimakawa al’umma ta yadda za a cimma gaci tare da samun nasarar da kowa ke bukata. Saminu Hashim Dan …
Read More »
THESHIELD Garkuwa