Home / andiya (page 435)

andiya

Masari Ya Zo Na Daya A Kasuwar Duniya Ta Kaduna

Daga  Imrana Abdullahi Kaduna Sakamakon irin kwazon da Gwamnatin Jihar Katsina ta nuna game da batun inganta harkokin ciniki da masana’antu a baki dayan Jihar da kasa baki daya yasa Gwamna Aminu Bello Masari a wannan shekarar ta 2020 ya halarci kasuwar duniya sa kansa inda ya yi wa duniya …

Read More »

NUJ TRAINS MEMBERS  MODERN TECHNIQUES OF JOURNALISM

Nigeria Union of Journalists Zaria of Kaduna State Council has trained Journalists on modern techniques of Journalism in order to meet the global standard of Journalism practice Declaring open  the one day workshop organized by the union the Emir of Zazzau and Chairman Kaduna state Council of Emirs and Chiefs, …

Read More »

El-Rufai Ya Ce Ba Za A Daidaita Da Yan Bindiga Ba

Daga Imrana Abdullahi kaduna Gwamnan Jihar kaduna Malam Nasiru Ahmad El-Rufa’i tare da Tawagarsa ya ziyarci yankunan kananan hukumomin Igabi da Giwa inda ya shaidawa duniya cewa ba za a daidaita da yan bindiga ba da ke daukar rayukan mutane. A ranar Litinin ne dai Gwamnan tare da Tawagarsa suka …

Read More »

GWAMNA BADARU YA YABAWA DANMAJALISA MAGAJI DA’U ALIYU

Mustapha Imrana Abdullahi Gwamna Muhammad Badaru Abubakar ya bayyana samun  hadin kai tsakanin ‘yan majalisun dokoki na kasa da ke jihar a matsayin abin da  ya haifar da mai ido ta hanyar kawo ayyukan gwamnatin tarayya zuwa jihar Jigawa. Gwmnan ya yi wannan tsokaci ne lokacin da ya jagoranci bikin …

Read More »

Gwamna Muhammad Badaru Ya Taimakawa Mata – Yalwa

Kwamishiniyar ma’aikatar kula da harkokin Mata ta Jihar Jigawa Hajiya Yalwa Dabo Tijjani, ta bayyana wa manema labarai a kaduna irin nasarorin da aka samu a Jihar a bangaren kula da harkokin mata karkashin jagorancin Gwamna Muhammad Badaru Abubakar ga yadda tattaunawar ta kasance a hirar da suka yi da …

Read More »

ZA A KAFA KAMFANONIN TAKI, SHINKAFA A KATSINA

Daga Taskar Labarai Wasu matasa masu kishin jihar Katsina  sun yunkuro dan kafa wani katafaren kamfanin Taki a jihar Katsina. Kamfanin wanda yanzu haka an kammala ginin shi da yin nisa da saka kayan aiki ana aikin shi ne a Funtua,  inda yanki ne na noma sosai da kuma wasu …

Read More »

An Bude Kasuwar Duniya Ta Kaduna Karo Na 41

Daga Imrana Abdullahi Kaduna Ministan Ma’aikatar ciniki, masana’antu da zuba jari na tarayyar Nijeriya Otunba Niyi Adebayo, ya bayyana Gwamnatin kasar karkashin jagorancin Shugaba Muhammadu Buhari a matsayin gwamnatin da take kokari matuka domin kawar da duk wata matsala a harkar tsaro. Minista Otumba Niyi Adebayo ya bayyan hakan ne …

Read More »