From Ahmad Ali Usman One of the aspirants for the People’s Democratic Party Chairmanship contest in Kaduna State, Comrade Danjuma Bello Sarki has lamented the nonchalant attitude of government towards the plights and sufferings Nigerians are facing, due to the hasty and bad policies of the APC led administration in …
Read More »Aminu Waziri Tambuwal Jagora Ne Jajirtacce Abin Koyi Da Ya Dace Ayi Masa Biyayya
Duba da irin yadda Sanata Aminu Waziri Tambuwal ke kokarin ganin harkokin al’ummar Jihar Sakkwato da Najeriya baki daya sun bunkasa ya sa aka kira wani babban taron masu ruwa da tsaki a jam’iyyar PDP da suka fito daga daukacin kananan hukumomin Jihar baki daya inda aka …
Read More »Zan Bayar Da Goyon Tallafi Ga Iyalan Askarawan Da Aka Kashe A Yaki Da Yan bindiga – Dauda Lawal
Daga Imrana Abdullahi. Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya yi alƙawarin bayar da cikakken goyon baya da tallafi ga iyalan ’yan Rundunar Kare Jama’a ta Zamfara (CPG) ‘Askarawan Zamafara’ da suka rasa rayukansu a yaƙin da ake yi da ’yan bindiga. A ranar Alhamis ɗin nan da ta gabata ne …
Read More »EID-EL-KABIR: APC CALLS FOR MORE PRAYERS, UNITY TO END INSECURITY CHALLENGES IN ZAMFARA AND BEYOND
The Zamfara State chapter of the All Progressives Congress APC on behalf of the State Working Committee, Executives, leaders, Elders, members, and well wishers of the party. wishes to congratulate the Muslim Umma in the state for successfully witnessing another Eid-El-Kabir celebration In a statement Signed by Yusuf Idris Gusau …
Read More »An Samu Ci Gaba A Tsarin Dimokuradiyya – Haonarabul Balele a
Bashir Bello majalisar Abuja Aminu Balele dan majalisar wakilai ta tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Dutsinma da Kurfi a Jihar Katsina kuma dan jam’iyyar APC ya bayyana cewa babban abin jin dadin da aka samu shi ne kowa ya samu yancin kansa da kuma nasarar da aka samu ta komawa …
Read More »Gwamna Dauda Lawal Ya Fara Biyan Mafi Karancin Albashi Na Dubu 30 A Lokaci Guda
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya fara biyan mafi ƙarancin albashi na Naira dubu 30 ga ma’aikatan Jihar, a lokaci guda kuma har ya biya albashin watan nan na Yuni saboda shagalin babbar sallah. A watan da ya gabata ne gwamnan ya bayyana a wata ganawa da ya yi da …
Read More »Shekara Daya Na Ahmed Aliyu Sakkwato Na Rashin Cika Alkawari
A ranar 29 ga watan Mayu ne Gwamnan jihar Sakkwato Ahmed Aliyu Sakkwato, ya cika shekara daya a kan karagar mulkin Jihar. Ya kuma ba kansa babban maki na Yabo da cewa Gwamnatinsa ta yi rawar gani a cikin shekarar daya. A cikin wannan makala ko rubutun, mun yi …
Read More »Ba Za Mu Yi Sulhu Da Barayi Ba – Gwamna Dauda Lawal
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya sake jaddada cewa gwamnatin sa ba za ta taɓa shiga sulhu da ‘yan bindigar da ke haddasa ta’addanci a Jihar Zamfara ba. A ranar Larabar nan ne gwamnan ya halarci wani gangami da matasan Zamfara suka shirya mai taken ‘Tafiyar Zaman Lafiya’. A wata …
Read More »Kudirin Tsaro Na Al’ummar Jihar Katsina Ne Baki Daya – Sanata Nasiru Sani Zangon Daura
Bashir Bello daga majalisar Abuja Sanata Nasiru Sani Zangon Daura, ya bayyana batun kudirin matsalar tsaron da ya gabatar a gaban majalisa da cewa batu ne na baki dayan yan majalisar da suka fito daga Jihar Katsina amma ba na shi kadai ba. Sanata Nasiru Sani Zangon Daura ya …
Read More »Gwamna Dauda Lawal Ya Koka Game Da Sakacin Jami’an Tsaro A Shiyyar Arewq Maso Yamma
Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal ya koka kan yadda ’yan sanda da sojoji suka sanya sakaci a yaƙi da ’yan bindiga a shiyyar Arewa maso Yamma. Gwamna Lawal bayyana haka ne a wani jawabi kai tsaye da ya gabatar cikin a shirin SUNRISE DAILY na gidan talabijin …
Read More »