Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya ƙaddamar da aikin gyara, ingantawa da kuma samar da kayan aiki a cibiyar kula da lafiya ɗaya tilo mallakar gwamnatin jihar, wanda shi ne asibitin ƙwararru na Yariman Bakura da ke Gusau. An gudanar da bikin ƙaddamarwar ne a ranar Alhamis da ta gabata …
Read More »Gwamnan Zamfara Ya Amince Da Gyarawa Da Inganta Asibitin Kwararru Na Yariman Bakura Da Ke Gusau
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya amince da shirin gyara, tare da sake inganta asibitin ƙwararru na Yeriman Bakura da ke Gusau domin magance ƙalubalen da ake fuskanta na samar da ingantacciyar kiwon lafiya a Jihar Zamfara. Gwamnan ya amince da aikin gyaran asibitin ƙwararrun ne a ranar Litinin a …
Read More »An Yi Kira Ga Iyaye Su Bayar Da Yayansu Ayi Masu Allurar Rigakafi
An yi kira ga iyaye da kuma masu kulawa ko rike yara da su tabbatar da an yi wa yarensu yan kasa da shekaru biyar allurar rigakafi. Sanarwar ta ce kamar dai yadda Gwamnatin jihar Kaduna da kuma wadanda aka yi hadin Gwiwa da su duk sun himmatu wajen …
Read More »An Duba Lafiyar Sama Da Mutum 2,213 A Jihar Zamfara
Daga Imrana Abdullahi A kokarin ganin an inganta shirin kula da lafiyar jama’a Gwamnatin Jihar Zamfara karkashin jagorancin Gwamna Sokta Dauda Lawal ta kammala kashi na uku na Shirin Inganta Lafiyar al’umma Kyauta, inda aka duba mutane sama da 2,213. Shirin na musamman da aka fara a watan Yulin bara, …
Read More »Ana Kokarin Ceto Rayuwar Wata Kyanwa A Sakkwato
Daga Imrana Abdullahi Bayanin da muke samu daga Jihar Sakwato na cewa wadansu Likitocin Dabbobi na aikin ceton rayuwar wata kyanwa ta dan jarida Nasir Abbas Babi a garin Sakkwato. Likitocin sun kebe kyanwar a wani wuri na asibiti don yin gwaje gwaje da karin ruwa bayan kyanwar ta fuskanci …
Read More »Gwamna Radda Ya Kafa Harsashin Cibiyar Wankin Koda (Dialysis)
Daga Imrana Abdullahi Gwamna Dikko Umar Radda ne ya aza harsashin ginin cibiyar kula da lafiya ta duniya a babban asibitin Janar Amadi Rimi da ke yankin karamar hukumar Batagarawa a jihar. Kakakin Malam Dikko Radda, Ibrahim Kaula Mohammed, ya bayyana haka a cikin wata sanarwa da ya fitar, inda …
Read More »Gwamna Radda Ya Kafa Harsashin Cibiyar Wankin Koda (Dialysis)
Daga Imrana Abdullahi Gwamna Dikko Umar Radda ne ya aza harsashin ginin cibiyar kula da lafiya ta duniya a babban asibitin Janar Amadi Rimi da ke yankin karamar hukumar Batagarawa a jihar. Kakakin Malam Dikko Radda, Ibrahim Kaula Mohammed, ya bayyana haka a cikin wata sanarwa da ya fitar, inda …
Read More »Daliban Jihar Katsina 34 Za su Amfana Da Tallafin Karatun Likita
Daga Imrana Abdullahi Dalibai 34 ‘yan asalin jihar Katsina ne za a ba su tallafin karatu na karatun likitanci a wasu fitattun jami’o’in kasar nan, da kuma kasashen ketare. Gwamna Dikko Umaru Radda ne ya bayyana hakan a jiya, wanda kuma ya bayyana shirin gwamnatin Jihar Katsina na kaddamar da …
Read More »Kasar Saudiyya Ta Shawarci Mahajjatan Umrah Da Su Sanya Abin Rufe Fuska
Daga Imrana Abdullahi Wannan Shawarar ta zo a sakamakon wadansu rahotannin duniya na wani sabon bambance-bambancen wata sabuwar cutar Korona mai saurin yaduwa a duniya. Masarautar Saudiyya (KSA) ta shawarci mahajjatan Umrah da su sanya abin rufe fuska yayin da suke ziyartar Masallacin Harami da ke Makkah da Masallacin Manzon …
Read More »Magance Matsalolin Najeriya: Daidaita Kalamai Da Aiki, Sultan Ya Caccaki Shugabanni
Daga Imrana Abdullahi Domin samun ci gaba mai ma’ana a Najeriya, dole ne shugabanni su daidaita kalmomi da aiki tare da aiwatar da hanyoyin magance matsalolin da ake fuskanta a fage daban-daban na rayuwar jama’a. Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammadu Sa’ad Abubakar ne ya ba da wannan shawarar, a …
Read More »