Imrana Abdullahi A duk inda ake batun maganar harkokin wasanni ana batu ne da samun ingantacciyar lafiyar da za a yi amfani da ita, kasancewar sai da lafiya ake iya samun damar gudanar da harkokin wasanni daban da ban, don haka ne a hasashen dimbin masana harkar kiwon lafiya ke …
Read More »Shugaban Matasan PDP Na Shiyyar Arewa Maso Yamma Ya Yabawa Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa Atiku Abubakar Wazirin Adamawa Dan Takarar jam’iyyar PDP Na Shugaban kasa a 2023
Shugaban Matasan PDP Na Shiyyar Arewa Maso Yamma Ya Yabawa Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa Atiku Abubakar Wazirin Adamawa Dan Takarar jam’iyyar PDP Na Shugaban kasa a 2023 Shugaban matasan jam’iyyar PDP na shiyyar Arewa maso Yamma Alhaji Atiku Muhammad Yabo Sarkin Yakin Yabo, ya fito fili ya yabawa irin …
Read More »Hukumar NDLEA Ta Kama Mutane 1,064, Ta Kama Tan 7.5 Na Haramtattun kwayoyi A Kano.
A cewarsa, shaye-shayen miyagun kwayoyi da safarar miyagun kwayoyi abubuwa ne da ke barazana ga lafiya da rayuwar mutane da kuma al’umma baki daya. Ya ce wadanda ake zargin sun hada da maza 1,001 da mata 63. Mista Maigatari ya ce jimillar magungunan da aka kama a cikin …
Read More »Sanata Aminu Waziri Tambuwal Jagora Ne Abin Koyi – Atiku Yabo
Sakamakon irin Nagarta da kokarin aiwatar da ayyuka domin ci gaban jama’ a yasa ake yi wa tsohon Gwamnan Jihar Sakkwato da ya yi Gwamna tsawon shekaru Takwas tare da gudanar da dimbin ayyukan raya kasa a birni da karkarar Jihar Sakkwato da nufin inganta rayuwar jama’a. Kamar yadda …
Read More »Neman Ci Gaban Jihar Zamfara Yasa Gwamna Dauda Lawal Tafiya zuwa Abuja
Fassara Imrana Abdullahi, Kaduna Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal wanda ya kai ziyara ga masu ruwa da tsaki a Abuja ya jaddada kudirinsa na kawo sauyi a jihar a dukkan bangarorin aikin Gwamnati da nufin jama’a su samu sa’ida a harkokin rayuwarsu ta yau da kullum. A wata sanarwa …
Read More »Matsalar Ruwan Fanfo A Sakkwato Da Kalubalen Rayuwa.
Yusuf Dingyadi, Sokoto Kasancewar Ruwa da ake yi wa kirari da abokin aiki wanda babu wani mahaluki a dukkan fadin duniya da ke adawa ko baya so ko kin yin amfani da ruwan sha ko kuma duk wani ruwa mai tsafta da za a iya yin amfani da shi a …
Read More »WANE NE ZABABBEN SANATA Abdul’aziz Abubakar Yari?
An haifi mai daraja Gwamna Abdul’Aziz Yari a ranar 28, ha watan Janairu, 1968. Ya kuma fara karatun makarantar Boko a makarantar Firamare ta Talatar Mafara, daga sai ya wuce makarantar horon malamai da ke garin Bakura da a yanzu haka ke cikin Jihar Zamfara daga shekarar 1979 zuwa …
Read More »BURIN MU SARKIN SHANU DA MATAWALLE KAWAI
Kowama ya faɗi, idan dai matawalle ya koma,Kowama ya faɗi idan Sarkin Shanu ya zama shugaban karamar hukumar Shinkafi. Al’ummar Jahar Zamafar da kuma al’ummar ƙaramar hukumar mulkin shinkafi za su yi mamaki cewar da nayi kowa ya faɗi idan dai matawalle da sarkin Shanu suka ci zaɓe,dalilina a nan …
Read More »Dattawan Arewa Sun Yaba Wa Gwamna Bello Matawalle Bisa Fadakar Da Jama’a Su Kare Kansu
IMRANA ABDULLAHI …Hakika mutanen yankin Arewa maso Yamma Sun Wahala kwarai da ayyukan yan bindiga Kungiyar tabbatar da ci gaban Arewa domin samar da zaman lafiya da adalci, mai suna “Arewa Development Forum For Peace And Justice” sun tabbatar da bayar da cikakken hadin kai da goyon bayansu ga Gwamna …
Read More »KUNGIYAR AYCF TA GARGADI GWAMNONIN AREWA
TARON MANEMA LABARAI DA KUNGIYAR TUNTUBA TA MATASAN AREWACIN NAJERIYA ( AYCF) SUKA YI A GAME DA CECE – KUCEN DA AKE YI KAN YANCIN YANKIN NA SHIGA HARKOKIN DIMOKURADIYYA A 2023. Mun kasance masu yin duba na tsanaki misamman a harkar batun kabilanci a tsarin Dimokuradiyya daga wasu Gwamnonin …
Read More »