Daga Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga Jihar Katsina na cewa Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari ya nada Surajo Baba Malumfashi a matsayin shugaban kulab din kwallon kafa na Katsina United. Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata takarda mai dauke da sa hannun M. …
Read More »DOLE IYAYE SU KULA DA TARBIYYAR YAYANSU – MAGAJIN QWARA
Matukar Iyaye Ba Su Sa Ido Akan Tarbiyyar ‘Ya Yan Su Ba, To Akwai Matsala A Makomar Su.. Magajin Qwara.. Sani Gazas Chinade Daga Damaturu Babban mai fafutukar yaki da masu aikata laifuka a Azare, Ahmed Muhammed Qwara da aka fi sani da Inkuji ya ce matukar dai iyaye ba …
Read More »A Jihar Yobe An Tsaida 25 Ga Watan Nuwamba Don Gudanar Da Zaben Kananan Hukumomi
Daga Sani Gazas Chinade, Damaturu Gwamnatin jihar Yobe ta tsaida ranar 25 ga watan Nuwamba 2023 a matsayin ranar da za ta gudanar da zaben kananan hukumomi. Bayanin hakan ya fito ne daga bakin Sakataren gwamnatin jihar (SSG), Baba Mallam Wali a wata wasikar sanarwa da ya aikewa …
Read More »Rukunin Farko Na Maniyyatan Nasarawa Sun Yi Hadari
Daga Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu na cewa rukunin farko na Maniyyatan Jihar Nasarawa da ke arewacin tarayyar Najeriya a kan hanyarsu ta zuwa filin Jirgin Saman Abuja sun samu hadarin Mota. Su dai Maniyyatan masu aniyar tafiya kasa mai tsarki domin yin aikin Hajji sun fito ne daga …
Read More »Gwamnan Gombe Inuwa Yahaya Ne Shugaban Kungiyar Gwamnonin Arewacin Najeriya
Daga Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Gombe Muhammad Inuwa Yahaya ya zama shugaban kungiyar Gwamnonin arewacin Najeriya. Majiyarmu ta tabbatar mana cewa Gwamnan Gombe dai ya samu nasarar lashe zaben Gwamnan Jihar da ke jiran rantsuwa domin ci gaba da zama Gwamnan Jihar Gombe a karo na biyu, …
Read More »AN RUSHE MAJALISAR ZARTASWAR JIHAR KANO
DAGA IMRANA ANDULLAHI A kokarin Gwamnayin Jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na ganin an mika ragamar mulkin Jihar a hannun zabbiyar Gwamnati, Gwamna Dokta Abdullahi Umar Ganduje da ake yi wa lakabi da Gandun aiki ya bayar da umarnin kowa ne kwamishina da mai ba Gwamna …
Read More »How APC Won Kaduna
By Shuaibu Gimi It is most simple …
Read More »El- Rufa’I Ya Cire Sarakuna 2 Da Masu Unguwanni 2
Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru El- Rufa’I tuni ya amince da cire sarakunan Arak da Piriga Jonathan Paragua Zamuna da tsohon Soja mai ritaya Janar Aliyu Iliyah Yammah baki dayansu. A cikin wata takardar sanarwa daga kwamishiniyar ma’aikatar da ke kula da kananan hukumomi Umma Ahmad da ta fitar a …
Read More »Hajiya Aminatou Abdoulkarim Muhammad Alakiri Ce
Daga Imrana Abdullahi, Kaduna. Wadansu masu kishin al’ummar kasar Janhuriyar Nijar mazauna Najeriya sun bayyana Dokta Aminatou Abdoulkarim Muhammad da cewa alkairi ce ga kasashen Najeriya da Nijar. Wadansu mata ne da suka Dade a tarayyar Najeriya tun suna yan kananan yara suna tare da iyayensu har a yanzu sun …
Read More »AN KOYAWA MUTANE 660 SANA’O’I A FUNTUWA
A kokarin al’umma musamman marasa galihu sun samu damar tsayawa da kafafunsu yasa Muryar darika koyawa mutane dari 660 sana’o’in da za su dogara da kansu. Bisa wannan dalilin ne ma yasa zababen gwamnan Jihar Katsana Dr Dikko Umar Rada ya yabawa Muryar Darikar Tijjaniyya Funtuwa ,bisa kokarinta na koyawa …
Read More »