Home / News (page 370)

News

Katsinawa Na Tururuwar Yi Wa Danjuma Katsina Ta’aziyya

Imrana Abdullahi Daukacin al’ummar Jihar Katsinawa tun daga kan Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari, tare da mataimakinsa Mannir Yakubu da Sarkin Katsina da duk wani mai fada aji daga manyan ma’aikatan Jihar Katsina, yan kasuwa da shugabanni suna tururuwa a gidan Malam Danjuma Katsina domin yi masa ta’aziyyar rasuwar …

Read More »

An Nada Matar Gwamnan Bauchi Sarauniyar Bauchi

Imrana Abdullahi Mai Martaba Sarkin Bauchi Alhaji Dokta Rilwanu Suleiman Adamu, ya ba wa Uwargidan Gwamna Bala Mohammed Sarautar Sarauniyar Bauchi. Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wani sakon da Ajiyan Bauchi da Babban Limamin Bauchi suka idda sako daga fadar Mai Martaba. Saboda wannan karamci shugaban ma’aikatan fadar …

Read More »

Bamu Da Rahoton Wani Ya Fita APC – Oshiomhole

Imrana Abdullahi Hedikwatar Jam’iyyar APC a tarayyar Nijeriya ta tabbatar da cewa ba su da wani rahoton wani ko gungun wadansu mutane sun fice daga cikin jam’iyyar APC a Jihar Edo. Bayanin hakan dai ya fito ne daga babban ofishin Jam’iyyar da ke garin Abuja inda suka ce su ba …

Read More »