Home / News (page 385)

News

Ga Jadawalin Yadda Koyarwa Ta Rediyo Zai Kasance A Kaduna

 Imrana Abdullahi A kokarin Gwamnatin Jihar Kaduna karkashin jagorancin Malam Nasiru Ahmad El- Rufa’i, na ganin ba a bar daliban da ke karatu a makarantun sakandare Jihar ba musamman masu karatu a ajin karshe na sakandaren da za su rubuta jarabawar fita. Hakan ne yasa Gwamnatin samar da wani tsarin …

Read More »

Yan Sanda Sun Gano Sunayen Manyan Yan Siyasa A Gidan Matsfa

Imrana Abdullahi Rundunar yan sanda ta kasa a Jihar Zamfara karkashin jagorancin kwamishinan yan Sanda Usman Nagoggo sun bayyana bankado sunayen wadansu manyan yan siyasa a gidan Matsafa. Kwamishina Usman Nagoggo ya bayyana cewa sun samu nasarar bankado wannan gidan ne sakamakon bayanan sirrin da rundunar ta samu. An dai …

Read More »

An Samu Korona Bairus A Jihar Kano

Kamar yadda rahotanni ke cewa Annobar covid – 19 da ake kira Korona bairus  ta bulla Jihar Kano, kamar yadda babban darakta a ma’aikatar lafiya ta jihar Dakta Imam Wada Belli ya tabbatar da cewa cutar ta bulla jihar. Dakta Imam Wada Bello ya ce nan gaba a yau Gwamna …

Read More »

Mutane 305 Ne Ke Dauke Da Cutar Korona A Nijeriya

Daga Abdullahi Daule da rahoton A sababbin alkalumman da hukumar yaki da hana yaduwar cututtuka ta Nijeriya (NCDC) ta fitar sun bayyana cewa a halin yanzu akwai mutane 305 da suke dauke da cutar a tarayyar Nijeriya baki daya. Hukumar ta bayyana cewa faruwar hakan ya biyo bayan irin yadda …

Read More »

Bishop John Dickson Appealed For Government To Relax Lockdown

A well known christian cleric with Friendship Church International, Bishop John Dickson has appealed to Kaduna state government to relax the total lockdown oder to enable christians to celebrate easter festivity as usual. He said the appeal became imperative considering the important of easter in the history of christianity. Bishop …

Read More »

Mutane 2 Sun Mutu A Bikin Aure A Katsina

Mustapha Imrana Abdullahi Bayanai daga rundunar yan sanda a Jihar katsina na cewa sakamakon yin abinci da aka yi da Ruwan Zakami ya haddasa mutuwar mutane biyu a karamar hukumar Mani cikin Jihar Katsina. Kamar yadda rundunar yan sandan ta bayyana cewa sun samu kiran waya daga babban Jami’in yan …

Read More »

Masari Announced The Total Lockdown Of Daura

Governor Aminu Bello Masari has announced total lockdown of Daura town to prevent the spread of Covid-19 from seven o’clock in the morning of this Saturday. Alhaji Aminu Bello Masari was addressing newsmen on the outcome of the samples of people that intereacted with the deceased Dr in Daura. Out …

Read More »