Home / Labarai / Dokta Saminu Dalhatu  Da Iyalinsa Za Su Yi Saukar Karatu A Gusau

Dokta Saminu Dalhatu  Da Iyalinsa Za Su Yi Saukar Karatu A Gusau

Daga Imrana Abdullahi
Kamar yadda muka samu sanarwa daga Dokta Saminu Dalhatu wanda ya kammala digiri digirgir wato digiri na uku.
“Amadadin ni da iyalai na, ina farin cikin sanardakai yara na biyu sun kammala haddace AlQur’ani mai Girma tare da biyu da suka sauke da kuma haddace wani sashe daga cikinshi”.
Tare da sanardakai bukin kammala karatun Ph.D nawa a Jami’ar Bayero
University, Kano.
Wanda zai kasance a:
Rana: 24 Satumba, 2023
Lokaci: 11:00 na Safe
Wuri: A gaban Makarantar Az-zahra’u ‘Yan Katako, Unguwar Yarima,
 Gusau, Zamfara State
Da Fatan Allah ya bada ikon halarta. Amin
Al-Hafiz, Saminu Dalhatu Ph.D

About andiya

Check Also

Aliyu Sokoto tasks cabinet on transformation drive, ‘ be committed and sincere 

  By Suleiman Adamu, Sokoto SOKOTO state Governor Dr Ahmed Aliyu Sokoto has tasked members …

Leave a Reply

Your email address will not be published.