Home / News / Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Kaduna Ya Ajiye Aikin Shugabancin

Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Kaduna Ya Ajiye Aikin Shugabancin

Daga  Imrana Abdullahi Kaduna

Da Dumi duminsa: labarin da muke samu a yanzu na bayanin cewa shugaban majalisar dokokin Jihar Kaduna Alhaji Aminu Abdullahi Shagali ya sauka saga mukaminsa na shugaban majalisar.

Kamar yadda muka ga takardar ajiye aikin da ya rubuta da hannunsa ya kuma Sanya mata hannu daga karshe Lamar yadda ka’idar rubuta irin wannan takarda ta tanadar cewa ya ajiye aikin ne domin kashin kansa.
Ga ainihin takardar da tsohon shugaban majalisar Aminu Abdullahi Shagali ya rubuta domin ajiye aiki
A labarin da muke samu yanzun nan na cewa honarabul Yusuf Ibrahim Zailani ne ya zama sabon shugaban majalisar dokokin ta kaduna.
Kuma honarabul Muktar Isa Hazo ne sabon mataimakin shugaban majalisar dokokin jihar kaduna.

About andiya

Check Also

Senator Yar’adua Donates Books To Schools In 11 LGAs

By Lawal Gwanda Senator Abdul’aziz Musa Yar’adua of Katsina Central Senatorial District has donated assorted …

Leave a Reply

Your email address will not be published.