Home / KUNGIYOYI / Ina Jiran Su Kama Ni – Wabba

Ina Jiran Su Kama Ni – Wabba

Ina Jiran Su Kama Ni – Wabba

Shugaban kungiyar kwadago ta kasa kwamared Ayuba Wabba ya shaidawa wasu yan jarida da suka kutsa cikin jerin Gwanon masu Zanga zangar da ake a Kaduna cewa ya na jiran duk wanda ke son ya kamashi kamar yadda Gwamnan Jihar Kaduna ya rubuta a shafinsa na tuwita cewa ya bayar da umarnin a kama shugaban kungiyar kwadago a duk inda aka gan shi kuma ko a ina yake a boye za a ba wanda ya Fallasa wurin lada mai tsoka.
Ga dai irin yadda Gwamna El rufai ya wallafa a shafin nasa.

About andiya

Check Also

CCMMD Urges Unified Action to End Gender-Based Violence in Nigeria Amidst UN 16 Days of Activism with Hope and Action

As the world commence the celebration of International Day for the Elimination of Violence against …

Leave a Reply

Your email address will not be published.