Home / Tag Archives: Kotu

Tag Archives: Kotu

GOBE ZA A CI GABA DA SAURAREN KARAR GWAMNA A KADUNA

Daga Imrana Abdullahi A ci gaba da sauraren karar da dan takarar Gwamnan Jihar Kaduna karkashin jam’iyyar PDP ya shigar  Alhaji Isa Ashiru Kudan ya na kalubalantar zaben Gwamnan da hukumar zabe ta ce Uba Sani na Jam’iyyar APC ya yi nasara. A yau dai ranar Litinin 24 ga watan …

Read More »

AN MIKAWA KOTU MOTOCIN MATAWALLE – YAN SANDA

 Duk motocin da rundunar ‘yan sandan Jihar Zamfara ta kwace daga hannun tsohon gwamnan jihar, Bello Matawalle, an mikawa kotu ne a ranar Asabar. Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar, ASP Yazid Abubakar, ya tabbatar da faruwar lamarin a ranar Asabar din da ta gabata ta …

Read More »

YADDA LAMIDI APAP YA SHA DA KYAR A KOTUN ABUJA

Sakamakon irin yadda al’amura suka kasance tun bayan kammala zaben shugaban kasa na shekarar 2023 da ya gabata, jam’iyyar Lebo ta shiga cikin wani hali na tsaka mai wuya Inda aka samu wadansu bangarori biyu masu ikirarin cewa suke da shugabancin jam’iyyar a mataki na kasa. Kamar dai yadda lamarin …

Read More »

Na Amince Da Hukuncin Kotu – Ahmad Lawan.

Daga Sani Gazas Chinade, Damaturu Shugaban Majalisar Dattawa, Ahmad Lawan ya ce ba zai daukaka kara kan hukuncin da babbar kotun tarayya da ke Damaturu a jihar Yobe ta yanke ranar Laraba kan zaben Sanatan Yobe ta Arewa da ke gabatowa ba inda ta dakatar shi daga shiga zabe. Lawan …

Read More »