Related Articles
A kokarin nuna cewa ana tare sanannen dan Gwawarmaya mai kwarmata bayanai domin nemowa jama’a hakki Alhaji Mahafi Shehu Shehu asalin Jihar Katsina ya kaiwa dan takarar shugaban kasa ziyarar ta ya murna a gidansa da ke Abuja.
Alhaji Mahadi Shehu wanda da kansa ya aiko mana da hotonsa da ya kai ziyarar ya bayyana cewa ya kai wa Atiku Abubakar ne ziyarar ta ya murnar lashe zaben zama dan takarar shugaban kasa karkashin jam’iyyar PDP.