Home / Lafiya / MAHDI SHEHU YA KAI WA ATIKU ABUBAKAR ZIYARAR TA YA MURNA

MAHDI SHEHU YA KAI WA ATIKU ABUBAKAR ZIYARAR TA YA MURNA

 A kokarin nuna cewa ana tare sanannen dan Gwawarmaya mai kwarmata bayanai domin nemowa jama’a hakki Alhaji Mahafi Shehu Shehu asalin Jihar Katsina ya kaiwa dan takarar shugaban kasa ziyarar ta ya murna a gidansa da ke Abuja.
Alhaji Mahadi Shehu wanda da kansa ya aiko mana da hotonsa da ya kai ziyarar ya bayyana cewa ya kai wa Atiku Abubakar ne ziyarar ta ya murnar lashe zaben zama dan takarar shugaban kasa karkashin jam’iyyar PDP.

About andiya

Check Also

KATSINA IZALA GROUP CONSTRUCTS EYE HOSPITAL

  Work has been progressing steadily at the site for the construction of Eye Specialist …

Leave a Reply

Your email address will not be published.