Home / Big News / Masari Ya Tabbatar Da Samun Mutane Tara Da Cutar Korona

Masari Ya Tabbatar Da Samun Mutane Tara Da Cutar Korona

 Imrana Abdullahi
Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari ya tabbatar da mutane 9 da ka samu da cutar Covid 19 da ake kira da Korona bairus a Jihar.
Masari ya bayyana hakan me a wurin wani taron manema labarai da aka yi a gidan Gwamnatin Jihar da ke birnin Katsina.
Gwamnan ya bayyana cewa an samu mutane hudu daga Daura, hudu daga cikin garin Katsina sai Daya daga Dutsinma
Zamu kawo maku karin bayani nan gaba.

About andiya

Check Also

APC Ta Ƙasa Ta Amince Da Gwamna Lawal Domin Takarar Wa’adi Na Biyu A Zamfara

  Jam’iyyar APC ta tantance tare da amincewa da Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, domin …

Leave a Reply

Your email address will not be published.