Related Articles
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI
Sabon mai bayar da shawara a kan harkokin shari’a na jam’iyyar APC matakin kasa Barista Ahmes El- Marzuk, ya karbi satifiket na tabbatar da zabensa da aka yi.
Ya dai karbi wannan sabon satifiket ne daga sabon shugaban jam’iyyar APC na kasa Alhaji Sanata Abdullahi Adamu a ranar Laraba a hedikwatar jam’iyyar ta kasa da ke Abuja a tarayyar Najeriya.
Shi dai Barista Ahmed El- Marzuk, ya yi karatun zama Lauya ne a jami’ar Bayero da ke Kano.