Home / News / SABON MAI BAYAR DA SHAWARA KAN HARKOKIN SHARI’A GA APC YA KARBI TAKARDA

SABON MAI BAYAR DA SHAWARA KAN HARKOKIN SHARI’A GA APC YA KARBI TAKARDA

MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI
Sabon mai bayar da shawara a kan harkokin shari’a na jam’iyyar APC matakin kasa Barista Ahmes El- Marzuk, ya karbi satifiket na tabbatar da zabensa da aka yi.
Ya dai karbi wannan sabon satifiket ne daga sabon shugaban jam’iyyar APC na kasa Alhaji Sanata Abdullahi Adamu a ranar Laraba a hedikwatar jam’iyyar ta kasa da ke Abuja a tarayyar Najeriya.
Shi dai Barista Ahmed El- Marzuk, ya yi karatun zama Lauya ne a jami’ar Bayero da ke Kano.

About andiya

Check Also

An Bukaci Yayan Jam’iyyar APC Da Su Ci Gaba Da Zama Tsintsiya Madaurinki Daya

….Lukman Ya Daina Surutu, A bari Majalisa ta yi aikin ta Daga Imrana Abdullahi Shugaban …

Leave a Reply

Your email address will not be published.