Home / Labarai / Samuel Aruwan Ya Kama Matasa Da Almajirai 108 Suna Kokarin Shiga Kaduna

Samuel Aruwan Ya Kama Matasa Da Almajirai 108 Suna Kokarin Shiga Kaduna

Imrana Abdullahi
A kokarin ganin jama’a sun kula da dokar hana tafiya daga wata Jiha zuwa wata domin gudun kada a yada cutar Covid- 19 da aka fi Sani da Korona bairus, Kwamishinan kula da harkokin tsaro da al’amuran cikin gida na Jihar Kaduna Malam Samuel Aruwan ya samu nasarar kama wadansu Matasa da Almajirai da aka koda su a cikin mota Tirela da kuma motocin J5 suns kokarin shiga Kaduna daga hanyar Abuja.
Ga irin motocin da suka shigo nan
Sun dai Matasan da almajirai guda 108 an lodo su ne a cikin motar Tirela tare da Buhunan Albasa da kuma Man girki a bodin Tirela.
Daya daga cikin irin motocin da aka zuba matasan kenan
Annkuma samu nasarar kama sune a cikin motoci guda uku a kan titin shiga Kaduna ta hanyar Abuja.
Kuma a halin yanzu tuni aka kai su sansanin Alhazai na Jihar Kaduna da ke Unguwar Mando.

About andiya

Check Also

Dangote crashes Diesel price to N1,000 per litre

In an unprecedented move, Dangote Petroleum Refinery has announced a further reduction of the price of diesel from …

Leave a Reply

Your email address will not be published.