Daga Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga Jihar Zamfara na cewa Sanata Abdul’Aziz Yari Abubakar ya kaddamar da rabon kayan abinci ga magidantan Talatar Mafara da ke cikin Jihar Zamfara. Bayanan da muka samu ya tabbatar mana cewa kowane magidanta guda biyu an ba su kwali daya su raba …
Read More »Aminu Sani Jaji Ya Raba Tirelolin Abinci 35 Ga Mabukata A Jihar Zamfara
…Ya shawarci Jama’a su ci gaba da addu’o’in neman taimakon Allah Dan majalisar wakilai ta tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Kauran Namoda da Birnin Magaji Honarabul Aminu Sani Jaji, ya kaddamar da fara rabon kayan abinci ga al’ummar Jihar Zamfara musamman ma mabukata. Honarabul Aminu Sani Jaji ya kaddamar da …
Read More »Dan Majalisar Gusau Da Tsafe Ya Fara Rabon Kayan Azumi Ga Mutane Dubu 2,640
…za mu ciyar da mutane dari 250 a kullum A kokarin ganin ya taimakawa al’umma domin rage radadin halin matsin da ake ciki a yau ranar daya ga watan Azumin Ramadana dan majalisar mai wakiltar kananan hukumomin Gusau da Tsafe ya bayyana cewa “Cikin ikon Allah,yau daya ga Azumi Mun …
Read More »SHEIKH El – ZAZZAKY YA TAIMAKAWA YAN JARIDA DA ABINCIN AZUMI
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI SAHARARREN Malamin addinin musulunci da ke tarayyar Najeriya Sheikh Ibrahim Yakubu El- zazzaky ya taimakawa yan jarida da abincin Azumi. Da yake mikawa manema labaran a Jihar Kaduna kayan abincin Azumin Malamin addinin Kirista Fasto Yohanna Y. D Buru, ya shaidawa yan jaridar cewa Malam Sheikh Ibrahim …
Read More »Zulum Ya Ziyarci Dikwa Ya Rabar Da Miliyan 115, Kayan Abinci Ga Mutane Dubu 34
Zulum Ya Ziyarci Dikwa Ya Rabawa Miliyan 115, Da Bayar Da Kayan Abinci Ga Mutane Dubu 34 Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Borno Furofesa Babagana Umara Zulum ya ziyarci garin Dikwa wajen duba aikin rabon kayan abinci ga mutane dubu 34 domin taimakawa ga marasa galihu mata da mazaje masu …
Read More »Duk Abin Da Ake Yadawa Game Da Rabon Abinci Ba Gaskiya – Amako
Duk Abin Da Ake Yadawa Game Da Rabon Abinci Ba Gaskiya – Amako Mustapha Imrana Abdullahi Uwargida Steller Amako, mai ba Gwamnan Jihar Kaduna shawara a kan dangantaka da al’umma kuma Ko- dinetar rabon kayan abincin samawa marasa karfi sauki game da annobar cutar Korona ta shaidawa manema labarai cewa …
Read More »