RA’AYI Daga Yusuf Dingyadi Daya daga cikin muhimman dalilan mutuwar aure a kasar Hausa da wasu masu nazari ke gani na yawaita a cikin wannan zamani akwai mummunar dabi’ar da aka cusa ma wasu matan aure dangane da yin fito na fito da mazajensu; ci gaba da zargin …
Read More »Walimar Cika Shekaru Biyu Da Auren Injiniya Kailani, Khadija Ta Yi Armashi
Mustapha Imrana Abdullahi Kamar yadda karantarwar addinin Islama ta bayyana cewa aure sunnah ce ta Manzon tsira Annabi Muhammadu (S.A.W) da ya umarci al’ummarsa da su yi aure domin su hayayyafa saboda ya yi alfahari da al’ummar a ranar Gobe idan alkiyama ta tsaya. A kokarin ganin an raya sunnar …
Read More »Buri Ne Ya Yi wa’Yan Mata Yawa: Amma Akwai Mazajen Aure – Dakta Mansur
Buri Ne Ya Yiwa’Yan Mata Yawa:- Amma Akwai Mazajen Aure – Dakta Mansur Sokot Akwai mazaje ma ba miji ba, suna can buhu-buhu a gidan kallon bal. Saboda irin burin da mata su ka ci ne ya sa samarin su ka fita harkarsu su ka koma kallon ball tukuru. Masu …
Read More »