Home / Tag Archives: bangar siyasa

Tag Archives: bangar siyasa

Gwamna Zulum Ya Hana Bangar Siyasa A Gwoza

Gwamna Zulum Ya Hana Bangar Siyasa A Gwoza Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Borno Babagana Umara Zulum ya bayyana rashin jin dadinsa da irin yadda matasa ke yin bangar siyasa a Goza inda nan take ya soke duk wani nau’in bangar a wurin baki daya. Gwamna Zulum ya bayyana cewa …

Read More »

Dokta Garba Dantutture ya yi tuntubbe

A ‘yan kwanakin nan wasu faya-fayan bayanai da Dokta Garba Isiyaku Dantuture, Magatakardan Kwalejin Horas da Mallamai ta Tarayya (FCE) Katsina ya yi akan harkokun siyasa ya ke ta yawo a kafafen watsa labari na zamani. Kalaman da Dokta Garba Isiyaku ya yi sun biyo bayan wani taron karramawar da …

Read More »