….Mun Yaba Da Jinjinar Godiya Ga Gwamnan Jihar Zamfara Daga Imrana Abdullahi Alhaji Bashir Nafaru ya yabawa Gwamnan Jihar Zamfara sakamakon irin kokarin da yake na fitar da Jihar daga cikin kangi da halin kakanikayi. Bashir Nafaru ya ce a madadin ma’aikatan Jihar Zamfara suna mika cikakkiyar godiyar su ga …
Read More »Talakawan Jihar Zamfara Na Bukatar Samun Tsaro – Bashir Nafaru
Daga Imrana Abdullahi Wani jagoran al’ummar Jihar Zamfara kuma fitaccen dan siyasa daga karamar hukumar Talatar Mafara, Alhaji Bashir Nafaru ya kara jaddada kira ga Gwamnatin Jihar Zamfara da ta kara himma wajen samar da ingantaccen tsaro ga al’ummar Jihar musamman ma Talakawa. Bashir Nafaru ya yi wannan kiran ne …
Read More »An Dakatar Da Micheal A Auta, Bashir I Aliyu Da Ibrahim Sidi Bamalli A Jam’iyyar Lebo
Daga Imrana Abdullahi Sakamakon irin matsalar da ke neman dabaibaye jam’iyyar Lebo reshen Jihar Kaduna a tarayyar Najeriya biyo bayan irin yadda wasu daga cikin yayanta aka tabbatar da sun halarci wani haramtaccen taro a Jihar Bauchi da sunan jam’iyyar Lebo ya sa shugaban jam’iyyar na Jihar Kaduna kiran taron …
Read More »IMPERATIVES OF NYSC TO PEACE, UNITY AND SOCIO-ECONOMIC DEVELOPMENT OF NIGERIA
– By Bashir Rabe Mani All nations of the world have one form of post-graduation national service or the other just as Nigeria has the indispensable National Youth Service Corps (NYSC), which has been part of the country’s development agenda since 1973. To say that the Scheme is important or …
Read More »