Home / Tag Archives: Bauchi (page 2)

Tag Archives: Bauchi

ZAN BAYYANA MATSAYI NA A WATAN FABRAIRU – BALA MUHAMMAD

  Gwamnan jihar Bauchi Sanata Bala Muhammed ya karbi rahoto daga kwamitin tuntubar da kuma wayar da kan al’umma game da batun takarar kujerar shugaban kasa Nijeriya karkashin jagorancin Sanata Adamu Gumba. Lokacin da gwamnan ke magana kan aiki tukuru da kwamitin suka yi Gwamnan ya yaba wa ‘yan kwamitin …

Read More »